Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

CIGABAN MAGUN GUNA DA BINI DA ZUGU YAKE

CIGABAN MAGUN GUNA DA BINI DA ZUGU YAKEPART 2(1) Gyaran Fata A dafa ganyen bini da zugu daidai ruwan da zai isa wanka. Bayan tafasar ruwan a cire ganyen, a zuba ruwan a yahuce daidai yadda za a yi…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

CIGABAN MAGUN GUNA DA BINI DA ZUGU YAKE

PART 2

(1) Gyaran Fata

A dafa ganyen bini da zugu daidai ruwan da zai isa wanka. Bayan tafasar ruwan a cire ganyen, a zuba ruwan a yahuce daidai yadda za a yi wanka dashi. Sai a yi wanka dashi, ayi haka lokaci bayan lokaci, fata.zatayi kyau sosai.

(2) Kunama Idan kunama tayi harbi, a diga nonon bini da zugu, nan take zata fadi (zafi zai tafi).

(3) Ma'aurata: Akan asami ganyen bini da zugu, guda daya ko 2 ass acikin miyar kobe wa, wanda ma'aurata za su yi amfani da ita. Idan kuka gwada wannan Wlh sai ku yi mamaki.yana Kara ni ima

(4) Ciwon Suga ko (Asma):* Ashanya lallagowar ganyen bini da zugu a inuwa. Ba a rana ba. A maida shi gari, a sha rabin cokali a shayi. Da rana da safe da yamma, za a warke gaba daya daga ciwon siga.

(5) Idan aka diga nonon bini da zugu a sabon rauni, take jinin zai tsaya da ikon Allah.

(6) Hawan Jini:* A sha kofi 2 a rana safe da yamma na ruwan da aka jajjaga ganyan bini da zugu. Yana saukar da hawan jini sosai. Idan aka juri yin haka na tsawon lokaci, za a rabu da hawan jini.

(7) Maganin Girman Azzakari A sami icen bini da zugu, ko danye ko busasshe, sai a tafasashi. In ya huce a dinga sha kamar shayi. Insha Allah a jarraba, yana yi sosai.

Ibrahim zayyan

More from TimesPosts

CIGABAN MAGUN GUNA DA BINI DA ZUGU YAKE | TimesPosts