Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya karɓi baƙuncin wasu tsoffin mambobin jam’iyyar APC da suka sauya sheƙa zuwa NDC, a gidansa da ke Kano,
CIKIN HOTUNA :- Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya karɓi baƙuncin wasu tsoffin mambobin jam’iyyar APC da suka sauya sheƙa zuwa NDC, a gidansa da ke…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

CIKIN HOTUNA :- Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya karɓi baƙuncin wasu tsoffin mambobin jam’iyyar APC da suka sauya sheƙa zuwa NDC, a gidansa da ke Kano, a ranar Asabar, 10 ga Oktoba, 2026.
Tawagar ta haɗa da tsohon shugaban ƙaramar hukumar Kumbotso, Hon. Sagiru Abdulkadir Panshekara; Hon. Mustapha Beci; Alhaji Garba Tanko Danmaliki; da tsohon shugaban APC na Kumbotso, Alhaji Shehu Kura.
Sauran sun haɗa da tsohon sakataren ilimi na ƙaramar hukumar Kumbotso, Alhaji Ibrahim Mai Adashi, da Hon. Mai Nasibi Kumbotso.
A yayin ziyarar, waɗanda suka sauya sheƙar sun sake jaddada goyon bayansu ga tafiyar Kwankwasiyya, tare da bayyana aniyarsu ta marawa manufofi da akidun jam’iyyar NDC baya.
#KanoPolitics
#BreakingNews
More from TimesPosts

HAƊARIN YIN JIMA'I DA MACEN DA BA KA SANI BA
HAƊARIN YIN JIMA'I DA MACEN DA BA KA SANI BA…Kada kayi gaggawar yin jima'i da macen da baka sani ba kawai saboda sha'awa tana jagorantar ka.Wani lokaci, sha'awa ta ɗan lokaci tana iya jefa mutum…
Ay Abdullahi1 min read

Portugal za ta dakatar da Cristiano bisa barin tawogar ƙasar a gasar Narions League
Portugal za ta dakatar da Cristiano bisa barin tawogar ƙasar a gasar Narions LeagueHukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Portugal ta ce ta fara ɗaukar matakan hukunta shahararren ɗan wasan ƙasar, Cristiano…
Ay Abdullahi1 min read

Elon is so desperate to bring Starlink to India. On the surface its the market of 1.5 billion people. Under the surface kuma that does not looks to be the real motive at all.
Elon is so desperate to bring Starlink to India. On the surface its the market of 1.5 billion people. Under the surface kuma that does not looks to be the real motive at all.The US wants to…
Ay Abdullahi1 min read