Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Shin Maine Gaskiya Magana Akan Gwammana Abba Kabir Yusuf. :::: GWAMA ABBA BAI SAKI MATARSA BA

GWAMA ABBA BAI SAKI MATARSA BANa sa kudi Naira Miliyon uku (₦3,000,000) duk wanda ya kawo min hujja cewa Maigirma Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya saki matarsa Hajiya Zainab zan bashi…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

GWAMA ABBA BAI SAKI MATARSA BA

Na sa kudi Naira Miliyon uku (₦3,000,000) duk wanda ya kawo min hujja cewa Maigirma Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya saki matarsa Hajiya Zainab zan bashi kudin, idan ban bayar ba a kaini Kotu, duk wanda ya karanta rubutun nan ya zama shaida

Nima a farko na dauka Gwamna ya saki Matarsa, amma bayan dogon bincike da bibiyar lamarin da kyau da daga duk abinda ya faru a jawabin da Maigirma Gwamna yayi jiy kan farar takarda, babu inda ya ambaci cewa ya saki matarsa Zainab

Kwankwaso ya sa Zainab ta kai karan Gwamna Abba Kotu domin su tozartashi, shi kuma yaki yin sakin har zuwa yanzu da nake rubutu

A yau din nan Alkali ya saurari karan da matar Gwamnan ta shigar domin a raba aurenta, Alkali ya dage sauraren karar zuwa ranar 15-12-2026

Don haka ina tabbatar wa duniya cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf bai saki matarsa Zainab 'yar Kwankwaso ba, duk wanda ya kawo hujja zan bashi Naira Miliyan uku

Maigirma Gwamna Abba Kabir Allah Ya kara wa rayuwarka albarka, Allah Ya baka nasara akan batancin 'yan Kwankwasiyya

More from TimesPosts