Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Siyasa Arewachin Nigeria Shin Haka Da gaskene

Matsaloli Goma da Suke Gaban Abba Kabir Yusuf a Zaben 2027.1. Karfin Kwankwasiyya da Kwankwaso2. Rashin sakin jiki da yan tsohuwar APC.3. Masu yiwa Kwankwasiyya aiki acikin gwamantin shi.4. Rashin…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

Matsaloli Goma da Suke Gaban Abba Kabir Yusuf a Zaben 2027.

1. Karfin Kwankwasiyya da Kwankwaso

2. Rashin sakin jiki da yan tsohuwar APC.

3. Masu yiwa Kwankwasiyya aiki acikin gwamantin shi.

4. Rashin hadimai jajirtattu da zasu iya sadaukar da dukiyarsu domin nasarar shi.

5. Rigingimun cikin gida na APCn Kano

6. Rigimar masarauta da mutanen Aminu Ado Bayero

7. Rashin bawa jami'an gwamnati damar gudanar da harkokin mulki yanda ya kamata

8. Tallan Tinubu da ya dakko

9. Rashin samar da ingantaccen Campaign Team

More from TimesPosts