Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Siyasa Duniya A Yau Ko Kunsan Da Gabas Ta Tsakiya ke chiki

Da Dumi-Duminsa:Iran za ta ƙara nisan zangon makamanta masu linzami Zuwa Kilomita 1000 bayan Sojin Amurka Sun Sake Sansani a Tekun IndiaWani kakakin sojojin Iran, Mohammad Akraminia, ya bayyana cewa…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

  • Da Dumi-Duminsa:Iran za ta ƙara nisan zangon makamanta masu linzami Zuwa Kilomita 1000 bayan Sojin Amurka Sun Sake Sansani a Tekun India

Wani kakakin sojojin Iran, Mohammad Akraminia, ya bayyana cewa Iran za ta ƙara inganta nisan da makamai masu linzaminta za su iya kaiwa bayan yaƙin da Amurka.

Akraminia ya ce hakan na zuwa ne yayin da dakarun Amurka yanzu suke matsuguni har zuwa kilomita 1,000 daga gabar tekun Iran, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Fars ya ruwaito.

Ya ce wannan yanayi ya sa Iran ke buƙatar sake duba dabarunta da kuma ƙarfin makamai masu linzami domin tabbatar da cewa za su iya isa wuraren da ake buƙata.

More from TimesPosts