Shin Mai yake Faruwa A siyasa Duniya A Barin Gabas
'YAN TAWAYEN HOUTHI'Yan tawayen Houthi na Kasar Yemen sun ce sun kai hari kan wata cibiyar kamfanin makamashi na Aramco da ke babban birnin Saudiyya Riyadh, ta hanyar amfani da makamai masu linzami…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

'YAN TAWAYEN HOUTHI
'Yan tawayen Houthi na Kasar Yemen sun ce sun kai hari kan wata cibiyar kamfanin makamashi na Aramco da ke babban birnin Saudiyya Riyadh, ta hanyar amfani da makamai masu linzami na ballistic da jirage marasa matuki (drones), yayin da fada tsakanin kungiyar Houthi da ke samun goyon bayan Iran da ke ƙara tsananta da Saudiyya
A cikin wata sanarwa da aka wallafa a shafin X ranar Asabar, kakakin rundunar Sojin Houthi, Yahya Saree, yace kungiyar ta gudanar da wani samame na soji da makamai masu linzami na ballistic da jirage marasa matuki wanda ya nufi cibiyar Aramco da ke Riyadh
Muna rokon Allah Ya kawo karshen wannan fitina a Kasashen Larabawa
More from TimesPosts

JAPANESE COMPANIES ARE LEAVING CHINA IN RECORD NUMBERS
JAPANESE COMPANIES ARE LEAVING CHINA IN RECORD NUMBERSThe number of Japanese companies operating in China down 22% since 2024 to its lowest level since Teikoku Databank started tracking in 2010.4,137…
Ay Abdullahi1 min read

Siyasa Duniya A Yau. MUMMUNAR ZANGA-ZANGAR TA RINCABE A P@KISTAN
MUMMUNAR ZANGA-ZANGAR TA RINCABE A P@KISTAN Yanzu haka magoya bayan wannan mashahuran mutumin na P@kistan IMRAN Kh@n sun fara zanga-zangar dole a sake shi .Imran Khan shi ne tsohon Firayim Ministan…
Ay Abdullahi1 min read

White House news
“I am announcing the formation of the Super Intelligence Force (SIF). The Super Intelligence Force is tasked with coordinating the effort of the Federal Government to ensure that America continues to…
Ay Abdullahi1 min read