Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Siyasa Duniya A Yau. MUMMUNAR ZANGA-ZANGAR TA RINCABE A P@KISTAN

MUMMUNAR ZANGA-ZANGAR TA RINCABE A P@KISTAN Yanzu haka magoya bayan wannan mashahuran mutumin na P@kistan IMRAN Kh@n sun fara zanga-zangar dole a sake shi .Imran Khan shi ne tsohon Firayim Ministan…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

MUMMUNAR ZANGA-ZANGAR TA RINCABE A P@KISTAN

Yanzu haka magoya bayan wannan mashahuran mutumin na P@kistan IMRAN Kh@n sun fara zanga-zangar dole a sake shi .

Imran Khan shi ne tsohon Firayim Ministan P@kistan kuma tsohon kyaftin din tawagar wasan kurket ta P@kistan.

Ya kafa jam'iyyar P@kistan Tehreek-e-Insaf (PTI) a shekarar 1996, sannan ya zama Firayim Minista daga 2018 zuwa 2022.

A yanzu dai yana fuskantar matsalolin shari'a da dama, kuma magoya bayansa na ci gaba da neman a sake shi.

Jam'iyyarsa PTI ta ce ana ci gaba da fafutukar neman hakkokinsa da kuma sauye-sauye a harkokin siyasar Pakistan.

Sun ce dole a sake shi yanzu haka

More from TimesPosts