Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Adoption na Crypto ya yi qarfi sosai sosai yanzu. Idan ba haka ba da tini yanzu Bitcoin ya yi -20% ko -15%. Amma abun mamaki iyaka -5% ya fadi yanzu.

Adoption na Crypto ya yi qarfi sosai sosai yanzu. Idan ba haka ba da tini yanzu Bitcoin ya yi -20% ko -15%. Amma abun mamaki iyaka -5% ya fadi yanzu. Ya kamata a ce faduwar ta fi haka duba da girman…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

Adoption na Crypto ya yi qarfi sosai sosai yanzu. Idan ba haka ba da tini yanzu Bitcoin ya yi -20% ko -15%. Amma abun mamaki iyaka -5% ya fadi yanzu.

Ya kamata a ce faduwar ta fi haka duba da girman FUD din -- Binance hacked. But it's understandable da ba a fadin sosai ba tinda cikin mintina aka shawo kan matsalar. Ba wai matsala ce da ta zo tai awanni ko kwanaki gobararta tana ci ba kamar Luna death spiral ko kuma FTX insolvency.

Lokacin Luna ina tinanin ta haura 24 hours tana crush. Ba za ka hada gobarar mintina ba da gobarar da ta kwana tana ci. FTX kuma bayan an yi FUDing native coin nasu ya fara narkewa sai suka rife withdrawal komai ya tsaya. CZ da sauran manyan players suka cigaba da FUD. Dik bayan awanni sai sabon labari mai kashe gwiwa ya fita. Idan na tina daidai ana tsaka da gobarar labarin yadda Sam suke dibar kudin mutane suna raba wa su Donald Trump kudin kamfen ya futo.

So FTX ba natural failure ba ne. Ponzi scheme ne Allah Ya toni asirinsa. Saboda haka it had to collapse kamar kowana Ponzi. Binance kuma natural controllable problem ne. And the problem is already under control. So we cannot expect more damage. Kuma in ka kula already kwanakin nan an yiyyi hack, Bybit da Bitget, amma dikansu ba wanda ya jawo dump ma. Saboda haka faduwar Bitcoin da 5% shi ne abun da ya fi dacewa da wannan FUD din.

More from TimesPosts

Adoption na Crypto ya yi qarfi sosai sosai yanzu. Idan ba haka ba da tini yanzu Bitcoin ya yi -20% ko -15%. Amma abun mamaki iyaka -5% ya fadi yanzu. | TimesPosts