Ba maganar referral ake a nan ba, maganar ka ware ka yi aiki ne a biya ka.
Ba maganar referral ake a nan ba, maganar ka ware ka yi aiki ne a biya ka.Duk withdraw da na yi tsayawa nayi na yi aiki kuma aka biya ni kudin aikina💲Na yi wani post a kan Silencio wasu daga cikin…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

Ba maganar referral ake a nan ba, maganar ka ware ka yi aiki ne a biya ka.
Duk withdraw da na yi tsayawa nayi na yi aiki kuma aka biya ni kudin aikina💲
Na yi wani post a kan Silencio wasu daga cikin maràsa rabo a tsohon airdrop na Silencio da aka yi a baya su ka shiga comment section suna ta hayya hayya 'ai neman referràl ne', ai 'scàm ne', ai wahalar banzà ce😂
Wa ya ce maka ana samun kudí da sauki Dan Lami?
Dan Lami, su fa Silencio ba irin mu yan Nigeria bane da muke da mindset din tsayawa a waje guda, su ko da yaushe yadda project dinsu zai ci gaba suke.
Don ka yi tsohon airdrop baka da nasara a can ka ajiye gírman kai ka dawo bangaren AI training ka fahimci wani abu ba ka tsaya surutu ba, rayuwa dole sai ka yi aiki ka hada da hakuri.
Na gwada Silencio AI training, na samu kudí da shi kuma ina kan samun alkhairi da shi, so saboda na yi refarring wasu kan abunda yake biya hakan normal ne.
A cigaba da aiki🤝📲💲
Hoton masa
More from TimesPosts

Masu bincike a University of Tokyo sun ƙera shi ne daga ainihin ƙwayoyin jikin mutum.
Masu bincike a University of Tokyo sun ƙera shi ne daga ainihin ƙwayoyin jikin mutum.Farfesa Shoji Takeuchi da tawagarsa sun samar da wani yatsan robot mai haɗin gwiwowi guda uku, sannan suka rufe…
Ay Abdullahi1 min read

How can partners stay close without causing physical discomfort during late pregnancy?
🤔 How can partners stay close without causing physical discomfort during late pregnancy?Direct pressure on the abdomen should always be avoided. Lying flat on the back while bearing external body…
Ay Abdullahi1 min read

Types of Anemia & Diagnostic Approach 🩺
Types of Anemia & Diagnostic Approach 🩺
Ay Abdullahi1 min read