Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Wai Kunsa Mai Yake Faruwa A Kasuwar Cryptor Kuwa. ::: Labaran Duniya Cryptor

Wannan na cikin point da dazu nake making. Idan Bitcoin ya cigaba da faduwa har farkon January zai kakkarya patterns na shekaru da yawa. Sannan hakan zai leading to matsalar da Peter yake nunawa a…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

Wannan na cikin point da dazu nake making. Idan Bitcoin ya cigaba da faduwa har farkon January zai kakkarya patterns na shekaru da yawa. Sannan hakan zai leading to matsalar da Peter yake nunawa a nan. Abun da Peter din ke cewa shi ne, Bitcoin yai opening shekarar 2025 above 90k, amma qarshen shekarar sai yai closing below 80k, saboda haka idan ka dhba yearly timeframe za ka same shi red.

Still wannan shekarar yai opening at 87k, yanzu kuma yana 73k, ko a haka yai closing shi ma zai zama red ke nan. Ka ga ke nan yai producing two consecutive yearly red candles ke nan, which is unprecedented in it's 18 year history.

To ina kuma a ce Bitcoin ya tinkari 30k kamar yadda Crypto Eagle ke lissafi, for that to happen it will take us a number of months from here. Indai ba wani gagarumin disaster za a samu ba kamar October 25, normally sai Bitcoin ya shafe sama da wata 3 kafin ya sauka da 60%, wanda hakan zai daidai da 30k ta Crypto Eagle.

But fortunately, dik da adoption da aka samu, still cycle na Crypto yana tafiya yadda ya saba ne tin a baya. 4 year cycle din nan yana nan. Dik kowa ya gani at least daga 2021 zuwa yau. Saboda haka, the best tool da za mu yi amfani da shi shi ne mu ma mu dora alqiblarmu kan wannan 4 year cycle din, dik abun da za mu kama kame-kame zai zama kamar yadda masu lissafin Super Cycle suka yi a farkon shekarar nan.

More from TimesPosts