Breaking news KOWA ZAI SH!GA UKU ......
KOWA ZAI SH!GA UKU ..........!ran ta ce nan ba da jimawa ba za ta toshe hanyoyin safarar jiragen ruwa da take ganin ba su da izini a mashigin ruwan Haramuz. Wannan na zuwa ne yayin da Tehran ke ƙara…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read
KOWA ZAI SH!GA UKU ..........
!ran ta ce nan ba da jimawa ba za ta toshe hanyoyin safarar jiragen ruwa da take ganin ba su da izini a mashigin ruwan Haramuz.
Wannan na zuwa ne yayin da Tehran ke ƙara tsaurara matakanta kan zirga-zirgar jiragen ruwa a yankin.
A gefe guda kuma, rundunar sojin !ran ta ce za ta kaddamar da harin riga-kafi idan ta gano cewa makiya na shirin kai mata hari nan kusa.
Wannan na nuni da cewa Tehran na shirin mayar da martani cikin gaggawa idan ta gano wata barazanar kai hari.
Matakin na !ran na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da samun tashin hankali a yankin, musamman kan harkokin zirga-zirgar jiragen ruwa a Haramuz, inda hukumomin kula da tsaron teku suka ruwaito wasu sabbin abubuwan da suka shafi jiragen ruwa.
BRIC NEWS
More from TimesPosts

Kwamishinan ƴansanda na Kano ya bukaci Sarki Aminu Ado ya janye shirin sa na Hawan Fatahu Yakasai
Kwamishinan ƴansanda na Kano ya bukaci Sarki Aminu Ado ya janye shirin sa na Hawan Fatahu Yakasai Kwamishinan ƴansandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya yaba wa Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu…
Ay Abdullahi2 min read

Wani Farfesa daga Japan ya ce... Zan yi maka tambayoyi 9 masu wahala, waɗanda za su taimaka maka ka fahimci kanka fiye da yadda kake zato.
Wani Farfesa daga Japan ya ce... Zan yi maka tambayoyi 9 masu wahala, waɗanda za su taimaka maka ka fahimci kanka fiye da yadda kake zato.1. Idan aka ce saura kwana ɗaya kacal ka kwananka ya kare...…
Ay Abdullahi1 min read

Ƴansanda sun gayyaci ɗan takarar NDC, Aminu Warkal kan zargin fito da bindiga a taron siyasa
Ƴansanda sun gayyaci ɗan takarar NDC, Aminu Warkal kan zargin fito da bindiga a taron siyasaRundunar ’yansandan Jihar Kano ta gayyaci ɗan takarar jam’iyyar NDC, Hon. Aminu Abdullahi Warkal, domin yi…
Ay Abdullahi1 min read