Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Cryptor News :: Badan hype ba Kuma ba financial advice Nike bayarwa ba

Badan hype ba Kuma ba financial advice Nike bayarwa ba Ina X ina Duba feed's na mutane mabanbanta da manyan jaridun crypto currency na XSai Naga an fiye maganar wannan project din Dana saka a…

Ay Abdullahi · Admin

· 3 min read

Badan hype ba

Kuma ba financial advice Nike bayarwa ba

Ina X ina Duba feed's na mutane mabanbanta da manyan jaridun crypto currency na X

Sai Naga an fiye maganar wannan project din Dana saka a screenshot akan yaje mataki kaza na price kuma yaje samu wani Abu daga development

Tare da expanding

Kai tsaye na tafi rootdata domin samin bayani akan sa

Farko sai Naga Basu Sami VCs fund ba Ko Daya

Sannan har yanxu Basu Shiga manyan exchange irin namu na gida da muka Sani ba

Kuma abin mamaki duk wannan price din Daya Kai kaf CT bbu me maganar su daga cikin abokan faffutukar mu

Karku manta nace muku ba dole bane sai Kaga ana hype akan project zakayi Ko kace Yana da kyau

Abinda yaja hankali na

Shine yanda Naga suna kamanceceniya da Amadeus project da mukeyi

Ta fuskar

Consensus mechanism da kuma token nasu

100% project dinsu

Za'a Samarda shine ta fuskar mining

Dama wasu abubuwan da yawa

Currently token price almost 2$

Circulation supply 344 million

A haka bbu VCs allocation

Bbu exchange manya

Bbu wani Wanda suka saka Yana musu tallar project nasu

Abinda nikeson nuna mana a nan

Da yawan projects irin Amadeus protocol da pearl sunayin nasara a crypto space

Har idan team din sun cigaba da building

Irin wannan project din

Akwai TAO,kaspa, QUBIC, quants ,quantus, dama sauran su

Zaka same su bbu VCs funding allocation

Bbu wani design a tokenomic nasu

100% dinsa kawai zai Shiga kasuwa ne ta hanyar abinda masu Running node nasu suke sanarwa kamardai BTC mining

Da wannan sai Nike sake fahimtar hikimar Amadeus protocol

Ta fuskar kawo tsarin prime points

Da farkon Fara project din sun Fara NE da qaramin quest a qananan platforms irin zearly

Suna rabama mutane kyautar $AMA token

A tsarin product nasu ko kace utility/use case

Suna bukatar individuals Irina irin Ka

Wanda bazamuyi running node ba Ko validator

Domin amfani da product dinsa ta hanyar amfani da argent ayi trading da sauran su

Aikin validators da node runners shine

Suyi securing network sannan suyi validating transactions tare da amsar rewards

Bazasuyi amfani da product ba kawai tsaye

An Samarda tsarin prime points ne dalilin

Talent node daya daga cikin co-founder na project din Wanda yayi aikin da QUBIC matsayin COO

Dole ne idan AMA yayi cooking mu godewa Allah mu gode masa domin shine silar hakan

Badan Shi ba bazamuga tsarin prime points ba har muyi zaton Airdrop

Daga karshe inada fahimtar zasu iya Kai project nasu manyan exchanges irin su bybit, bitget,mexc,gate io da sauran su

A wata fuskar kuma ina ganin zaiyi wahala badan Basu da kudin ba

Sai Dan haka tarihi ke tafiya akan project irin wannan

Suna Farawa da qananan exchanges wasu ma ba'a sansu ba

Daga bisani sai suyi ta Shiga manyan exchange har su Fara pumping sosai

Matsaya ta

Da abinda Nike hasashe

Idan har zuwa Fara da qaramin price Wanda Bai kama hankali da tunani na ba

Kuma an Sami Airdrop allocation me kyau

Tou in sha Allah zanyi holding wani % daga cikin abinda na samu na sayarda wani % din

Idan kuma yazo a price me kyau koda Bai Shiga exchanges manya ba

In sha Allah Zan Siyar duk abinda na samu daga bisani nayi buyback idan da Hali

Projects irin Amadeus

Suna taka rawar gani sosai a kasuwa

Sai dai project ne na masu hakuri

Har gobe ina akan fahimtar idan Naga project na ikirarin bazai amshi kudin VCs ba kuma bbu wani allocation a boye

Lallai ina kallon sa matsayin wani Abu daban koda zaiyi failing

Domin project da Bai shirya ba

Baya cewa Baya son kudin VCs

More from TimesPosts

Cryptor News :: Badan hype ba Kuma ba financial advice Nike bayarwa ba | TimesPosts