Labaran Duniya. :: Shin Mai Yake Faruwa A INDIA DA CHINA
INDIA DA CHINA.Wani sabon bidiyo da aka wallafa, yana nuna sojojin Indiya ana dukansu tare da kwashe su daga wurin da sojojin China suka kama su a kwarin Galwan!Wasu hotunan da aka fitar ana zargin…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

INDIA DA CHINA.
Wani sabon bidiyo da aka wallafa, yana nuna sojojin Indiya ana dukansu tare da kwashe su daga wurin da sojojin China suka kama su a kwarin Galwan!
Wasu hotunan da aka fitar ana zargin suna nuna cewa sojoji da dama sun samu munanan raunuka, har ma ana hasashen cewa wasu na iya rasa ganinsu ko kuma su samu nakasar jiki wasu kuma sun rasa ransu.
A fina-finan Bollywood, ana iya nuna sojojin Indiya a matsayin jarumai marasa galihu a fagen yaƙi, waɗanda za su iya fuskantar kowa.
Amma a zahirin rayuwa, al’amura sun fi haka rikitarwa.
An sha samun arangama mai tsanani tsakanin Indiya da China a kan iyakarsu, kuma sojojin Indiya sun fuskanci manyan ƙalubale a faɗace-faɗacen da suka jima suna faruwa.
Har yanzu ana bincike domin tabbatar da vidiyon sabo ne ko kuma tsohon video ne.
Ammafa ba A.I bane.
More from TimesPosts

Labaran Duniya :: YAKIN NUKILIYA.
YAKIN NUKILIYA.Ana sa ran sake barkewar cikakken y@ƙi da Ir@n, kuma wasu na ganin hakan na iya faruwa a ƙarshen wannan makon. A halin da ake ciki kuma, ana zargin wasu na kusa da Tr0mp suna sayen…
Ay Abdullahi1 min read

Interpol ta kama ƴan Najeriya biyu kan zargin damfarar Intanet ta Dala Miliyan 2.4
Interpol ta kama ƴan Najeriya biyu kan zargin damfarar Intanet ta Dala Miliyan 2.4Hukumar ƴansandan kasa da kasa (Interpol) ta kama ’yan Najeriya biyu bisa zargin hannu a laifukan intanet, ciki har…
Ay Abdullahi1 min read

Da Dumi-Duminsa:Iran Na Shirin Bayyana Wani Sabon Makami Mai Hatsarin Gaske Da Ta Lakaba Wa Suna “Uban Dukkan Bama-bamai”
Da Dumi-Duminsa:Iran Na Shirin Bayyana Wani Sabon Makami Mai Hatsarin Gaske Da Ta Lakaba Wa Suna “Uban Dukkan Bama-bamai”Kakakin rundunar juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC), Hossein Mohebi, ya…
Ay Abdullahi1 min read