Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Labaran Duniya ::: SUN ZALUNCI SPAIN.

SUN ZALUNCI SPAIN.Akwai manyan dalilai guda biyu da suka sa wasu masu sharhi a kafafen sada zumunta ke zargin I$ra'!la da hannu a shirya mummunan haɗurran jiragen ƙasa da suka faru a Spain, duk da…

Ay Abdullahi · Admin

· 2 min read

SUN ZALUNCI SPAIN.

Akwai manyan dalilai guda biyu da suka sa wasu masu sharhi a kafafen sada zumunta ke zargin I$ra'!la da hannu a shirya mummunan haɗurran jiragen ƙasa da suka faru a Spain, duk da cewa har yanzu waɗannan zarge-zargen ba su tabbata ba.

Na farko: Barazanar Netanyahu ga Spain.

A farkon wannan shekarar, Firaministan I$ra'!la, Benj@min Net@nyahu, ya yi wata sanarwa a hukumance inda ya yi barazanar cewa Spain za ta biya wani “farashi nan take” sakamakon jerin rikice-rikicen diflomasiyya tsakaninsu.

Spain ta ɗauki matsaya mai ƙarfi kan I$ra'!la ta hanyar:

Amincewa da Falasɗinu a matsayin ƙasa mai cin gashin kanta.

Sukar hare-haren bama-bamai da I$ra'!la ke kai wa Gaza, waɗanda Spain ta bayyana a matsayin ki$an kiyashi.

Sanya takunkumin hana sayar da makamai ga I$ra'!la.

Rufe sararin samaniyarta ga jiragen sojin @murka da ke kan hanyarsu ta kai hare-hare kan Ir@n.

Netan¥ahu ya ce ba zai lamunci abin da ya kira “munafurcin Spain da ƙiyayyarta ga I$raILA ” ba, kuma ba zai bari Spain ta ci gaba da yaƙin diflomasiyya da ƙasarsa ba.

Na biyu: Ɗaukar tsohuwar jami'ar gwamnatin Spain aiki a kamfanin tsaron jiragen ƙasa na Isra'ila.

Wani dalilin da ya sa mutane ke zargin Isra'!la shi ne ɗaukar tsohuwar sakatariyar harkokin sufuri ta Spain da tsohuwar shugabar hukumar kula da layukan dogo ta ƙasar aiki a wani kamfanin Isra'jla mai kula da tsaron fasahar jiragen ƙasa.

A watan Fabrairun 2024, kamfanin Cylus mai hedikwata a Tel Aviv na I$ra'jla, wanda ya ƙware wajen kare tsarin fasahar jiragen ƙasa daga hare-haren yanar gizo, ya naɗa Isabel Pardo de Vera a matsayin mamba a kwamitin ba shi shawara.

Kafin wannan naɗi, Isabel ta taɓa shugabantar kamfanin gwamnati na kula da ababen more rayuwa na layukan dogo na Spain. Daga baya kuma ta riƙe muƙamin Sakatariyar Gwamnati mai kula da harkokin sufuri daga Yulin 2021 zuwa farkon shekarar 2023.

A iya wannan hatsarin jirgin kasa fiye da mutanen 60 suka rasa rayukan.

Muhimmin bayani: Waɗannan su ne dalilan da wasu ke amfani da su wajen zargin I$ra'ila wallahi tun farko ni dama su na fara zargi.

More from TimesPosts

Labaran Duniya ::: SUN ZALUNCI SPAIN. | TimesPosts