Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Labaran Duniya :: YAKIN NUKILIYA.

YAKIN NUKILIYA.Ana sa ran sake barkewar cikakken y@ƙi da Ir@n, kuma wasu na ganin hakan na iya faruwa a ƙarshen wannan makon. A halin da ake ciki kuma, ana zargin wasu na kusa da Tr0mp suna sayen…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

YAKIN NUKILIYA.

Ana sa ran sake barkewar cikakken y@ƙi da Ir@n, kuma wasu na ganin hakan na iya faruwa a ƙarshen wannan makon. A halin da ake ciki kuma, ana zargin wasu na kusa da Tr0mp suna sayen wuraren fakewa daga hare-haren nukiliya.

Sirikin donoold tr0mp wato Jared Kushner ana zargin cewa tsibirin da yake ginawa a Albania yana da matsugunan kariya daga hare-haren nukiliya. Wannan batu ya jawo ce-ce-ku-ce da haifar da zanga-zanga daga wasu 'yan Albania.

Babban attajiri wato Peter Th!el kuma ya sayi wani katafaren fili mai gine-gine a cikin tsaunukan Argentina, a wani wuri mai nisa da ake ganin yana daga cikin wuraren da za su iya kasancewa cikin aminci idan aka yi y@ƙin nukiliya.

New York Times ta bayyana wani shirin yaƙin kwana uku da ake shirin aiwatarwa bayan zaɓen tsakiyar wa'adin @murka, wanda ya haɗa da wurin da ake kira tashar nukiliyar iran wato Pickaxe Mountain wurin da ir@n ta jan layi akan idan aka hari wurin komi zai iya faruwa.

Shafin rundunar sojin ir@n ya bayyana ma'ajiyar makaman nukiliyar i$ra'ila ta dim0na a matsayin wurin kai farmaki domin mayar da martani

Jiragen saman Amurka na barin Qatar, yayin da aka riga aka kwashe iyalan wasu ma'aikatan ofishin jakadancin. Daga Riyadh zuwa Islamabad har zuwa Washington.

Idan aka haɗa waɗannan al'amura gaba ɗaya, hoton da suke nunawa yana ƙara zama mai tayar da hankali, musamman idan aka yi la'akari da cewa mutanen da suka fi samun sahihan bayanai su ne waɗanda ake ganin suna tattara kayansu domin barin wuraren da suke

Ku kalli wannan saƙon kafin ƙarshen mako, domin zuwa ranar Litinin komi zai iya faruwa.

Comrd ya gama nashi.

Allah ya tsare mu.

More from TimesPosts