Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Labaran Duniya ::: YAYI SHIRME SHIMA

YAYI SHIRME SHIMA.Kylian Mbappé ya fuskanci suka a China bayan da ya kira wani hoton barkwanci (meme) na Mao Zedong da ke nuna shi a matsayin wani azzalumin shugaban China.Real Madrid ta nemi a fuwa…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

YAYI SHIRME SHIMA.

Kylian Mbappé ya fuskanci suka a China bayan da ya kira wani hoton barkwanci (meme) na Mao Zedong da ke nuna shi a matsayin wani azzalumin shugaban China.

Real Madrid ta nemi a fuwa sannan ta sanya dan kwallon nasu ya bayar da hakuri ga mutanen China amma duk da haka.

Kamfanoni uku na China sun kawo ƙarshen yarjejeniyoyin haɗin gwiwarsu da shi, yayin da gidan talabijin na gwamnatin China ya dakatar da watsa wasannin gasar La Liga ta Spain.

Gaskiya mbaffe yayi shirme domin wannan mutumin shine wanda ya assasa ci gaban China zuwa matakin da take ayau.

Kamar fa yan Nigeria ne ka taba musu tunubu.

More from TimesPosts