Masu bincike a University of Tokyo sun ƙera shi ne daga ainihin ƙwayoyin jikin mutum.
Masu bincike a University of Tokyo sun ƙera shi ne daga ainihin ƙwayoyin jikin mutum.Farfesa Shoji Takeuchi da tawagarsa sun samar da wani yatsan robot mai haɗin gwiwowi guda uku, sannan suka rufe…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

Masu bincike a University of Tokyo sun ƙera shi ne daga ainihin ƙwayoyin jikin mutum.
Farfesa Shoji Takeuchi da tawagarsa sun samar da wani yatsan robot mai haɗin gwiwowi guda uku, sannan suka rufe shi da wani layer (fata) na collagen da ƙwayoyin fatar mutum.
Daga baya, suka ƙara masa wani siririn fata a saman ta farkon. Abin mamaki shi ne, fatar tana iya miƙewa da lanƙwashe tare da yatsan yayin da yake motsi kamar dai na mutum, ba tare da ta tsage ba. Har ma idan aka yanke ta, tana iya dawowa ta hade cikin mako guda kacal
Wannan yana nuna cewa robots na gaba na iya buƙatar feeling na gaske kamar yadda Dan Adam ke ji idan an tabashi.
Ka yi tunanin robot (na'ura) da yake iya jin rauni kuma ya warke kamar yadda mutum yake yi, ne hakan yake nufi. Watakila robot zasu mulki Duniya bayan shekaru masu zuwa.
Sources: University of Tokyo, Takeuchi Lab study in Matter journal (2022), Science News, Freethink, IoT World Today.
#DigitalPsychologist @topfans
More from TimesPosts

Ba maganar referral ake a nan ba, maganar ka ware ka yi aiki ne a biya ka.
Ba maganar referral ake a nan ba, maganar ka ware ka yi aiki ne a biya ka.Duk withdraw da na yi tsayawa nayi na yi aiki kuma aka biya ni kudin aikina💲Na yi wani post a kan Silencio wasu daga cikin…
Ay Abdullahi1 min read

How can partners stay close without causing physical discomfort during late pregnancy?
🤔 How can partners stay close without causing physical discomfort during late pregnancy?Direct pressure on the abdomen should always be avoided. Lying flat on the back while bearing external body…
Ay Abdullahi1 min read

Types of Anemia & Diagnostic Approach 🩺
Types of Anemia & Diagnostic Approach 🩺
Ay Abdullahi1 min read