Siyasa Arewachin Nigeria A Yau. ::: KE DUNIYA INA ZAKI DAMU: Matar da Abba Gida Gida ya kwacewa filaye almost 200 kamar yadda ta fadi da Sauran wasu wa'enda aka kwacewa filaye a Rimin
KE DUNIYA INA ZAKI DAMU: Matar da Abba Gida Gida ya kwacewa filaye almost 200 kamar yadda ta fadi da Sauran wasu wa'enda aka kwacewa filaye a Rimin Zakara dake KH Ungogo Kano ba'a biyasu diyyar…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

KE DUNIYA INA ZAKI DAMU: Matar da Abba Gida Gida ya kwacewa filaye almost 200 kamar yadda ta fadi da Sauran wasu wa'enda aka kwacewa filaye a Rimin Zakara dake KH Ungogo Kano ba'a biyasu diyyar hakkinsu ba sun bayyana yadda sukaje Gidan Radio Human right Radio And television Domin sukai kara amma akaki Saurarar akai tai musu Wasa da hankali.
Matar me suna Ummusabir tace sun Tashi tun daga nan Kano sunje har Jahar Kaduna Gidan Radio Ahmad Isa Ordinary President me Brekete family Domin sukai Kakansu Bisa Zalunci da akai musu na kwacemusu filaye kuma a hanasu hakkinsu da sukaje Ranar Alhamis sai akace su bari za'ai hira dasu Ranar Jumma'a tace to suka kama hotel suka Kwana da safe suka koma akace ai suyi Hakuri su dawo Talata Bazai yiwu Jumma'a ba.
Tace nan suka hakura suka dawo Kano Ranar Talata da tazo suka kuma komawa sai Gidan Radio Brekete family Wanda Ahmad Isa ordinary President ke Jagoranta sukace musu Gaskiya suyi Hakuri suna da Aiki da yawa hirar nan dasu bazata samu ba haka suka hakura suka kuma Dawowa Gida inda Matar tace suna Zargin kamar Wani Akwai dalilin da Yasa Gidan Radio sukai tai musu Hanya Hanya daga Karshe kuma suka ce bazasuyi hira dasu ba.
A Karshe ta Roki Al'ummar Arewacin Nigeria da Nigeria baki daya dasu Sakasu a Cikin Addu'arsu da Nufin Allah ya kwato musu hakkinsu a Wajen Gwabnatin Jahar Kano Karkashin Jogarancin Abba Gida Gida saboda tace ita kanta filayen nan ba nata bane duka wasu daga ciki duk na Amana ne aka siya aka bata tana kula Dasu wasu kuma daga Ciki sunce filayen na Marayu ne.
More from TimesPosts

Siyasa Arewachin Nigeria A Yau :::: Jam’iyyar APC reshen Jihar Kano ta buƙaci ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Amnesty International da ta gudanar da bincike kan kalaman da ake zargin
Jam’iyyar APC reshen Jihar Kano ta buƙaci ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Amnesty International da ta gudanar da bincike kan kalaman da ake zargin tsohon Gwamnan Kano, Sanatasiy Rabiu Musa…
Ay Abdullahi1 min read

Siyasa Arewachin Nigeria A Yau.
Siyasa fagen gwagwarmaya ce, amma kuma fage ne da ke bukatar amana, hakuri, mutunta juna da kuma tuna wadanda suka taimaka wajen gina mutum har ya kai matsayin da yake alfahari da shi a yau. A…
Ay Abdullahi7 min read

Siyasa Nigeria A Yau ::: A Takaice dai EFCC tazama Karen Farautar Jam'iya mai Mulki.
A Takaice dai EFCC tazama Karen Farautar Jam'iya mai Mulki.... Akwai pettion da muka Rubuta akan Yaron Wike (Minister Abuja) inda muke zarginshi da Damfarar wani client namu, Safwan Garba kusan kudi…
Ay Abdullahi1 min read