Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Siyasa Nigeria A Yau ::: A Takaice dai EFCC tazama Karen Farautar Jam'iya mai Mulki.

A Takaice dai EFCC tazama Karen Farautar Jam'iya mai Mulki.... Akwai pettion da muka Rubuta akan Yaron Wike (Minister Abuja) inda muke zarginshi da Damfarar wani client namu, Safwan Garba kusan kudi…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

A Takaice dai EFCC tazama Karen Farautar Jam'iya mai Mulki....

Akwai pettion da muka Rubuta akan Yaron Wike (Minister Abuja) inda muke zarginshi da Damfarar wani client namu, Safwan Garba kusan kudi $2.1 USD. Anma sunki Su Gayyace shi tun December 2021.

kuma mun Aika musu da Reminder a Coctber 2026, Amma Shiru.. Har yanzu.... Babu wanda ya Gaiyyace ku ayi Bincike akanshi. saboda Shi yaron minister ne.

AMMA Kuma sun iya su Gaiyyaci Sen Rabiu musa Kwankwaso saboda Siyasa!

Wannan kasar dai sai a Hankali...

More from TimesPosts

Siyasa Nigeria A Yau ::: A Takaice dai EFCC tazama Karen Farautar Jam'iya mai Mulki. | TimesPosts