Wai Ko Kunsan Mai Yake Faruwa A France Kuwa.....?
Hausawa kance wai "A GARGADI MAI GINA RAMIN MUGUNTA"Biyo bayan gagarumar zanga-zangar da aka gudanar a Faransa kan tsadar rayuwa da tabarbarewar ayyukan jama’a, wasu masu tarzoma sun ƙona wani…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

Hausawa kance wai "A GARGADI MAI GINA RAMIN MUGUNTA"
Biyo bayan gagarumar zanga-zangar da aka gudanar a Faransa kan tsadar rayuwa da tabarbarewar ayyukan jama’a, wasu masu tarzoma sun ƙona wani katafaren gini, wanda rahoton ke cewa daga baya ginin ya rushe gaba ɗaya, wanda yake da daɗaɗɗen tarihi yana da shekaru 150.
An gina ginin ne a shekarar 1876. Ya tsallake Yaƙe-yaƙen Duniya guda biyu, amma a wannan karo bai tsira daga tarzomar da ke faruwa a Faransa ba a wannan zamani.
ABIN LURA A GEFE ƊAYA KUMA:-
Yanzu ne lokacin da ya kamata dan africa ya fahimci irin yadda albarkatun nahiyar ke tallafawa kasashen turai tun daga lokaci da kasashen Nijar, Burkina Faso dasu mali sukace sun farka daga barcin da suke yi, nan take faransa ta fada gagarin rugujewar tattalin arziki.
Kazalika rufe mashigar hurmuz shima yana daga cikin wasu dalilan faruwar haka, wanda ana zaune lafiya Âmur̃íkâ da Isr̃ā’8la suka jefa duniya cikin mugun yanayi.
To yanzu wa gari ya waya...?!!!
More from TimesPosts

Wace ƙasa ce Azerbaijan, ƙasar da ke iyaka da Iran kuma mafi rinjayen al'ummarta ƴan Shi'a, amma suke da kyakkyawar alaƙar difilomasiyya da Isra'ila, amma Iran bata taɓa kai mata farmaki ba?
Wace ƙasa ce Azerbaijan, ƙasar da ke iyaka da Iran kuma mafi rinjayen al'ummarta ƴan Shi'a, amma suke da kyakkyawar alaƙar difilomasiyya da Isra'ila, amma Iran bata taɓa kai mata farmaki ba?Ga…
Ay Abdullahi2 min read

Dakta Mahsa Taheri, ƙwararriyar masaniyar kimiyyar kera makamai masu linzami ta Iran, wadda ta yi shahada.
Dakta Mahsa Taheri, ƙwararriyar masaniyar kimiyyar kera makamai masu linzami ta Iran, wadda ta yi shahada.Wata matashiya ce da aka haifa a birnin Arak a shekarar 1993. A nan ne ta yi karatun farko a…
Ay Abdullahi1 min read

Labarin mutuwar wani matashin soja da ake zargin jami'an NDLEA sun kashe shi abin tashin hankali ne.
Ya kamata a dauki mataki Labarin mutuwar wani matashin soja da ake zargin jami'an NDLEA sun kashe shi abin tashin hankali ne.Yadda masu rawaito labarin Ke bayyanawa dai wannan matashin soja yayi…
Ay Abdullahi2 min read