Yadda ake daura Nmap a Android
Yadda ake daura Nmap a AndroidKa install Termux daga F-Droid ko official source.Buɗe Termux.Rubuta:pkg update pkg upgrade pkg install nmap Bayan an gama, ka tabbatar da installation:nmap --version…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

Yadda ake daura Nmap a Android
Ka install Termux daga F-Droid ko official source.
Buɗe Termux.
Rubuta:
pkg update pkg upgrade pkg install nmap
Bayan an gama, ka tabbatar da installation:
nmap --version
Idan ya nuna maka version ɗin Nmap, to an gama.
Misalin amfani
Don bincika wayarka da kanta:
nmap localhost
Don bincika na'urorin da suke cikin network ɗinka:
nmap 192.168.1.1
Za ka iya amfani da Nmap wajen koyon network security, port scanning, da ethical hacking. Ka yi scanning ne kawai akan na'urar ko network da kake da izinin gwadawa.
@highlight
More from TimesPosts

Ba maganar referral ake a nan ba, maganar ka ware ka yi aiki ne a biya ka.
Ba maganar referral ake a nan ba, maganar ka ware ka yi aiki ne a biya ka.Duk withdraw da na yi tsayawa nayi na yi aiki kuma aka biya ni kudin aikina💲Na yi wani post a kan Silencio wasu daga cikin…
Ay Abdullahi1 min read

Masu bincike a University of Tokyo sun ƙera shi ne daga ainihin ƙwayoyin jikin mutum.
Masu bincike a University of Tokyo sun ƙera shi ne daga ainihin ƙwayoyin jikin mutum.Farfesa Shoji Takeuchi da tawagarsa sun samar da wani yatsan robot mai haɗin gwiwowi guda uku, sannan suka rufe…
Ay Abdullahi1 min read

How can partners stay close without causing physical discomfort during late pregnancy?
🤔 How can partners stay close without causing physical discomfort during late pregnancy?Direct pressure on the abdomen should always be avoided. Lying flat on the back while bearing external body…
Ay Abdullahi1 min read