Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

YADDA ZA KA SAMU KUDI TA HANYAR KOYAWA AI YAREN HAUSA;

YADDA ZA KA SAMU KUDI TA HANYAR KOYAWA AI YAREN HAUSA;‎‎SILENCIO AI TRAINING wani bangaren ne na Projects din Silencio da suke bukatar masu horas da AI dinsu yarukan duniya baki-daya ciki hadda…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

YADDA ZA KA SAMU KUDI TA HANYAR KOYAWA AI YAREN HAUSA;

‎

‎SILENCIO AI TRAINING wani bangaren ne na Projects din Silencio da suke bukatar masu horas da AI dinsu yarukan duniya baki-daya ciki hadda Hausa,Igbo da sauransu.

‎

‎

‎YADDA AKE AIKIN;

‎

‎1. VOICE TRAINING-Ta hanyar amsa tambayoyi ta hanyar yin magana: AI din zai turo maka tambaya a rubuce.

‎ Kai kuma aikinka kawai danna Mic za ka yi ka fara zuba masa bayani.

‎$10 per hour.

‎

‎2.TRANSCRIPTION WORK-Ta hanyar sauraron amsar mutane da yin gyara a rubutu: AI zaina turo maka sautin amsoshin mutane tare da abun da maganar da suke fada a rubuce.

‎Kai aikinka kawai ka saurari amsar ka kalli yadda take a rubuce idan akwai rubutun da yake da gyara sai ka gyara.

‎$7.5 per hour

‎

‎

‎

More from TimesPosts

YADDA ZA KA SAMU KUDI TA HANYAR KOYAWA AI YAREN HAUSA; | TimesPosts