Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

YAN KOR€A SUN DATSI BINANCE

YAN KOR€A SUN DATSI BINANCE Masu satar bayanan yanar gizo (Hackers) da ake zargin suna da alaƙa da Koriya ta Arewa sun sace kusan dala biliyan 6.36 daga kamfanin B!nance. Kamfanin binciken harkokin…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

YAN KOR€A SUN DATSI BINANCE

Masu satar bayanan yanar gizo (Hackers) da ake zargin suna da alaƙa da Koriya ta Arewa sun sace kusan dala biliyan 6.36 daga kamfanin B!nance.

Kamfanin binciken harkokin kuɗaɗen Cryptocurrency mai suna TRM Labs ya bayyana cewa wannan shi ne mafi girman satar kuɗaɗen Cryptocurrency da aka taɓa samu a tarihi.

Kamfanin ya danganta harin da ƙungiyar masu kutse da ke samun goyon bayan gwamnatin Koriya ta Arewa, mai suna TraderTraitor.

An fara tura kuɗaɗen zuwa wasu wurare daban-daban a kan hanyoyin Blockchain guda 10 tun daga ƙarfe 20:05 na dare (UTC) ranar 29 ga Oktoba, inda mafi yawan mu'amalar kuɗaɗen suka faru cikin mintuna 20 kacal.

open source

More from TimesPosts

YAN KOR€A SUN DATSI BINANCE | TimesPosts