Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Dalilin da ya mu ka ƙara yawan rumfnunan zaɓe - INEC

Dalilin da ya mu ka ƙara yawan rumfnunan zaɓe - INECHukumar zaɓe ta INEC ta ce ƙarin da aka samu na wasu rumfunan zaɓe sun samo asali ne daga hukuncin kotu da ya haifar da ƙirƙirar sabbin mazaɓu a…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

Dalilin da ya mu ka ƙara yawan rumfnunan zaɓe - INEC

Hukumar zaɓe ta INEC ta ce ƙarin da aka samu na wasu rumfunan zaɓe sun samo asali ne daga hukuncin kotu da ya haifar da ƙirƙirar sabbin mazaɓu a jihohin Kogi, Benue da Delta.

Wannan na zuwa ne bayan rahotanni ke cewa hukumar ta ƙara rumfunan zaɓe 453, inda adadinsu ya tashi daga 176,846 zuwa 177,299.

Sai dai INEC ba ta tabbatar da wannan ƙarin adadi, ta na mak ce za ta yi wa masu ruwa da tsaki cikakken bayani bayan kammala bincikenta.

Hukumar na kuma fuskantar tambayoyi kan zargin amfani da hotunan bogi da aka ƙirƙira da fasahar AI a rajistar masu zaɓe.

More from TimesPosts

Dalilin da ya mu ka ƙara yawan rumfnunan zaɓe - INEC | TimesPosts