Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Labaran Duniya Na Gabashin Duniya :: Mai ke shirin faruwa

Lahaula walaƙuwwata......🫆✊Malam babban goro dole sai magogin ƙarfe wlh. Idan baku manta ba, a kwanakin baya ƙasar Iran ta taɓa harba wata ƙirƙirarriyar fasahar sadarwa sama da guda 200 sararin…

Ay Abdullahi · Admin

· 2 min read

Lahaula walaƙuwwata......🫆✊

Malam babban goro dole sai magogin ƙarfe wlh. Idan baku manta ba, a kwanakin baya ƙasar Iran ta taɓa harba wata ƙirƙirarriyar fasahar sadarwa sama da guda 200 sararin samaniyar ta wadda suka bayyana cewa da wannan fasahar kaɗai zasu iya yin Browsing duk abinda yake faruwa a duniya sannan su ƙira duk layin da suke son ƙira ba tare da sun yi amfani da SIM card ba (a lokacin da koda sun yanke Network 🛜 and internet connectivity ɗin Middle East). Wannan technology ɗin da Iran suka mallaka yana ɗaya daga cikin manyan dalilan da suka sa kullum Iran take yiwa ƙasashen duniya barazanar cewa zasu yanke Optical Fibre Cables ɗin Internet na duniya musamman Cables ɗin da suka wuce ta ƙarƙashin Persian Gulf, Straits of Hormus, Mediterranean Sea da kuma Red Sea idan America da Isra'ila suka kaisu bango.

Don ka gane ya lissafin Internet connectivity na duniya yake musamman Middle East, bari na baka wani takaitaccen road map so they you will understand it better. Cables ɗin da suka wuce ta ƙarƙashin Persian Gulf da Straits of Hormus suna da alaƙa da Internet connectivity na ƙasar Oman, UAE, Dubai, Kuwait, Bahrain, Iraq da kuma Saudi Arabia. Cables ɗin da suka wuce ta ƙarƙashin Red Sea (via Babel Mandeb) suna da babbar alaƙa da Internet connectivity na ƙasar Egypt har zuwa Europe through Gateway na Indian Ocean). Sannan kuma Cables ɗin da suka wuce ta Ƙarƙashin Mediterranean Sea suna da alaƙa da Internet connectivity na ƙasar Syria, Lebanon, Turkiyya, Greece har zuwa Europe through Israel–Jordan–Saudi extensive mesh network.

Iran sun san duk Internet Cables ɗin da suka wuce cikin ƙasahen Middle East. Sun san duk wani lungu da saƙo na waɗancan Cables ɗin da inda suka ratsa da kuma inda zasu sauƙa. Wannan ne yasa suka ƙirƙiri personal Network Connectivity ɗin su da kansu should in case koda ƙasashen karnukan can zasu farmaki Internet connectivity ɗin Middle East a lokacin da zasu kai musu farmaki. Yanzu maganar da ake yi, bayan America ta kaiwa Iran hari last week, yanzu haka ana ta hango Iran suna ta sintiri a wurin waɗannan Optical Fibre Cables ɗin suke. Dama kwanakin baya sun ce idan aka dawo yaƙi za'a kai gejin da kowa sai jikin sa ya gaya masa a Middle East. Any time from now Iran will cut the entire Internet connectivity na Middle East if care is not taken. Wato malam ƙaramin shege sai babban Arne billahillazi 🤸😀

©Salisu Yakubu

More from TimesPosts

Labaran Duniya Na Gabashin Duniya :: Mai ke shirin faruwa | TimesPosts