Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Labaran Duniya Na Gabashin Duniya :: Shin Mai Yake Shirin Faruwa.Sun yi da dare , sun fitar da mumunar gargadi

Sun yi da dare , sun fitar da mummunar gargadi Iran ta fitar da sabbin gargadi ga rundunar Amurka ta jiragen yaƙin marasa matuƙa na Scorpion Strike, inda ta ce tana sa ido kan sansanoninsu da wuraren…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

Sun yi da dare , sun fitar da mummunar gargadi

Iran ta fitar da sabbin gargadi ga rundunar Amurka ta jiragen yaƙin marasa matuƙa na Scorpion Strike, inda ta ce tana sa ido kan sansanoninsu da wuraren da suke harba jiragen.

Rundunar Juyin Juya Halin Musulunci ta !rān (IRGC) ta ce ta gano tare da dakile wasu ayyukan da suka shafi amfani da jiragen yaƙin Amurka marasa matuƙa kirar LUCAS, waɗanda aka ƙera bisa tsarin jirgin Shahed-136 na !rān.

"Idan suka sake kutsowa to sunan su ratattakakku" Inji fadar shugaban kasa

RYAN ROZBIANI

More from TimesPosts