Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Labaran Wasani

PSG ta lallasa Barcelona da ci 4-2 a Gasar Zakarun Turai. Duk da ƙoƙarin da Barcelona ta yi na komawa cikin wasan, PSG ta ci gaba da mamaye fagen wasa tare da nuna ƙwarewa a bangaren kai hare-hare da…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

PSG ta lallasa Barcelona da ci 4-2 a Gasar Zakarun Turai. Duk da ƙoƙarin da Barcelona ta yi na komawa cikin wasan, PSG ta ci gaba da mamaye fagen wasa tare da nuna ƙwarewa a bangaren kai hare-hare da tsaron gida, lamarin da ya taimaka mata wajen kai wa ga nasara.

More from TimesPosts

Labaran Wasani | TimesPosts