Labaran Wasani :: LABARI💥KYLIAN MBAPPE ZAI IYA ZAMA DAN WASA NA 7 DA YA LASHE KYAUTAR BALAND'O BA TARE DA LASHE KOFI BA.
LABARI💥KYLIAN MBAPPE ZAI IYA ZAMA DAN WASA NA 7 DA YA LASHE KYAUTAR BALAND'O BA TARE DA LASHE KOFI BA. Wasu mutane na ganin cewa kamar idan dan wasa Kylian Mbappe ya lashe kyautar baland'or kamar…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

LABARI💥KYLIAN MBAPPE ZAI IYA ZAMA DAN WASA NA 7 DA YA LASHE KYAUTAR BALAND'O BA TARE DA LASHE KOFI BA.
Wasu mutane na ganin cewa kamar idan dan wasa Kylian Mbappe ya lashe kyautar baland'or kamar kyautar ta sauka daga kan yadda aka santa.
A yadda kididdiga ta fita a bana idan ka dakko tun daga kan fabian na psg sa ya cinye komai hada da, Yamal, kane, Mbappe, olise da Kvaratskhelia duk wanda aka bawa ya cancanta.
Idan muka duba maganar cancanta tarishi ya nuna iya lashe kofi bai wadatar ace ka lashe baland'or ba don kuwa idan kofine abun da akafi kallo da tun a 2018 Mbappe ya lashe kyautar,
2010 Iniesta
2019 Van Dijk
2021 Lewandowski
2023 Haaland ko Alvarez
2024 Carvajal
Duk idan kayi duba zakaga wadannan sunyi abun da ya dace kuma sun lashe kofin amma ba'a basu ba.
Mu koma tarishi, akwai yan wasa 6 da suka taba lashe gasr ba tare da lashe kofi koda guda daya ba.
1956 Stanley Matthews Ingila 🏴
1964 Denis Law Scotland 🏴
1970 Gerd Müller Jamus 🇩🇪
1978 Kevin Keegan Ingila 🏴
2000 Luís Figo Portugal 🇵🇹
2013 Cristiano Ronaldo Portugal 🇵🇹
Ta fiskar kokari da cancanta Mbappe ya cancanta da kyautar duk da cewa babu kofi ba shine ma'auni na lashe kyautar ba a yanzu.
More from TimesPosts

Labaran Wasani. ::: Mai tsaron ragar Arsenal, David Raya, ya bayyana cewa yana matuƙar sha’awar buga wasa a gasar La Liga ta Sifaniya a nan gaba.
LABARI 💥 Mai tsaron ragar Arsenal, David Raya, ya bayyana cewa yana matuƙar sha’awar buga wasa a gasar La Liga ta Sifaniya a nan gaba. David Raya ya ce:“Eh, ina matuƙar son hakan. Ina son in gwada…
Ay Abdullahi1 min read

Labaran Wasani
🗞️ LABARI 💥 Cesc Fàbregas ya ce ya yi nadamar umartar ƴan wasan sa su rage zafin fafatawa lokacin da Como ke kan gaba da Manchester United da ci 4-0. Ya ce ya yi hakan ne domin su adana ƙarfin su…
Ay Abdullahi1 min read

Labaran Wasani
PSG ta lallasa Barcelona da ci 4-2 a Gasar Zakarun Turai. Duk da ƙoƙarin da Barcelona ta yi na komawa cikin wasan, PSG ta ci gaba da mamaye fagen wasa tare da nuna ƙwarewa a bangaren kai hare-hare da…
Ay Abdullahi1 min read