Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

Labaran Wasani :: BARCELONA KA IYA FISKANTAR HUKUNCI BAYAN JIFAN YAN WASAN REAL MADRID A DAREN JIYA.

LABARI💥BARCELONA KA IYA FISKANTAR HUKUNCI BAYAN JIFAN YAN WASAN REAL MADRID A DAREN JIYA. Ƙungiyar FC Barcelona na iya fuskantar hukunci daga hukumar ƙwallon ƙafa ta Spain bayan da wasu daga cikin…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

LABARI💥BARCELONA KA IYA FISKANTAR HUKUNCI BAYAN JIFAN YAN WASAN REAL MADRID A DAREN JIYA.

Ƙungiyar FC Barcelona na iya fuskantar hukunci daga hukumar ƙwallon ƙafa ta Spain bayan da wasu daga cikin magoya bayanta sun jefi ’yan wasan Real Madrid da kwalabe da gwangwanin abin sha a wasan El Clásico na jiya.

Rahoton alkalin wasa ya bayyana cewa an dakatar da wasan na ɗan lokaci sakamakon lamarin, bayan Real Madrid ta ci ƙwallon da ta tabbatar mata da nasara da ci 2-1.

Ana sa ran hukumar ladabtarwa za ta yanke hukunci kan abun da yq faru, inda Barcelona za ta iya fuskantar tara ko wasu matakan ladabtarwa. Sai dai har yanzu babu wata sanarwa kan hukuncin da za a ɗauka ba.

More from TimesPosts

Labaran Wasani :: BARCELONA KA IYA FISKANTAR HUKUNCI BAYAN JIFAN YAN WASAN REAL MADRID A DAREN JIYA. | TimesPosts