Labaran Wasani. ::: Mai tsaron ragar Arsenal, David Raya, ya bayyana cewa yana matuƙar sha’awar buga wasa a gasar La Liga ta Sifaniya a nan gaba.
LABARI 💥 Mai tsaron ragar Arsenal, David Raya, ya bayyana cewa yana matuƙar sha’awar buga wasa a gasar La Liga ta Sifaniya a nan gaba. David Raya ya ce:“Eh, ina matuƙar son hakan. Ina son in gwada…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

LABARI 💥 Mai tsaron ragar Arsenal, David Raya, ya bayyana cewa yana matuƙar sha’awar buga wasa a gasar La Liga ta Sifaniya a nan gaba.
David Raya ya ce:
“Eh, ina matuƙar son hakan. Ina son in gwada buga wasa a La Liga. A yanzu, ina farin ciki sosai a Arsenal, amma ina da burin ganin na buga wasa a gasar ta Sifaniya wata rana.
“Ina ganin La Liga gasa ce mai tsananin hamayya. Wataƙila nan gaba zan iya bugawa wani kulob a Sifaniya wasa. Ni ɗan Sifaniya ne, kuma ina matuƙar son buga wasa a ƙasa ta. Wannan kuwa tabbataccen abu ne.”
Tushen labari: @MARCA
More from TimesPosts

Labaran Wasani
🗞️ LABARI 💥 Cesc Fàbregas ya ce ya yi nadamar umartar ƴan wasan sa su rage zafin fafatawa lokacin da Como ke kan gaba da Manchester United da ci 4-0. Ya ce ya yi hakan ne domin su adana ƙarfin su…
Ay Abdullahi1 min read

Labaran Wasani
PSG ta lallasa Barcelona da ci 4-2 a Gasar Zakarun Turai. Duk da ƙoƙarin da Barcelona ta yi na komawa cikin wasan, PSG ta ci gaba da mamaye fagen wasa tare da nuna ƙwarewa a bangaren kai hare-hare da…
Ay Abdullahi1 min read

Labaran Wasani. :: Ana fargabar ɗage wasan Manchester United da Como na gasar Zakarun Turai da za a buga a daren yau, sakamakon mummunan yanayin da ake samu a arewacin Italiya.
LABARI 💥 Ana fargabar ɗage wasan Manchester United da Como na gasar Zakarun Turai da za a buga a daren yau, sakamakon mummunan yanayin da ake samu a arewacin Italiya. An fitar da gargaɗin yanayi na…
Ay Abdullahi1 min read