LABARI 💥 Alejandro Garnacho na ƙoƙarin ganin ya koma ɗan wasan Aston Villa na dindindin, bayan ya koma ƙungiyar a matsayin aro daga Chelsea.
LABARI 💥 Alejandro Garnacho na ƙoƙarin ganin ya koma ɗan wasan Aston Villa na dindindin, bayan ya koma ƙungiyar a matsayin aro daga Chelsea. Yarjejeniyar aro ta ƙunshi damar sayen ɗan wasan na…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

LABARI 💥 Alejandro Garnacho na ƙoƙarin ganin ya koma ɗan wasan Aston Villa na dindindin, bayan ya koma ƙungiyar a matsayin aro daga Chelsea.
Yarjejeniyar aro ta ƙunshi damar sayen ɗan wasan na dindindin kan kuɗin da ya kai fam miliyan 43, idan ɗan wasan mai shekaru 22 ya buga isassun wasanni kamar yadda yarjejeniyar ta tanada.
Duk da cewa Garnacho ya buga mintuna 31 kacal a gasar Premier League kawo yanzu, har yanzu Aston Villa na da yaƙinin cewa zai cika sharaɗin da zai ba su damar sayensa na dindindin.
Shin Garnacho zai samu damar tabbatar da kansa a Aston Villa, ko kuwa zai koma Chelsea bayan kammala zaman aro?
Tushe: Flashscore
More from TimesPosts

LABARI 💥 CRISTIANO RONALDO NA ƘARA NISANTA DA KOMAWA TAWAGAR PORTUGAL.
🗞️ LABARI 💥 CRISTIANO RONALDO NA ƘARA NISANTA DA KOMAWA TAWAGAR PORTUGAL.A cewar ƴar uwar sa Elma Aveiro, yiwuwar Cristiano Ronaldo ya sake bugawa tawagar ƙasar Portugal wasa na ƙara raguwa.Elma ta…
Ay Abdullahi1 min read

LABARI💥🟥 AN TATTAUNA KAN JAN KATIN RYAN GRAVENBERCH A WASAN LIVERPOOL DA MAN CITY!.
🗞LABARI💥🟥 AN TATTAUNA KAN JAN KATIN RYAN GRAVENBERCH A WASAN LIVERPOOL DA MAN CITY!. A gasar cin kofin duniya ta baya-bayan nan, ana iya amfani da VAR wajen sake duba katin gargadi na biyu da aka…
Ay Abdullahi2 min read

LABARI 💥Aston Villa na shirin ɗaukar matashin ɗan wasan gaba na Real Madrid, Endrick, a matsayin aro a kasuwar musayar ƴan wasa ta watan Janairu.
🗞️ LABARI 💥Aston Villa na shirin ɗaukar matashin ɗan wasan gaba na Real Madrid, Endrick, a matsayin aro a kasuwar musayar ƴan wasa ta watan Janairu.Ɗan wasan mai shekaru 20 ya samu damar buga…
Ay Abdullahi1 min read