LABARI 💥Aston Villa na shirin ɗaukar matashin ɗan wasan gaba na Real Madrid, Endrick, a matsayin aro a kasuwar musayar ƴan wasa ta watan Janairu.
🗞️ LABARI 💥Aston Villa na shirin ɗaukar matashin ɗan wasan gaba na Real Madrid, Endrick, a matsayin aro a kasuwar musayar ƴan wasa ta watan Janairu.Ɗan wasan mai shekaru 20 ya samu damar buga…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

🗞️ LABARI 💥Aston Villa na shirin ɗaukar matashin ɗan wasan gaba na Real Madrid, Endrick, a matsayin aro a kasuwar musayar ƴan wasa ta watan Janairu.
Ɗan wasan mai shekaru 20 ya samu damar buga mintuna huɗu kacal a kakar wasa ta bana, lamarin da ya sa Real Madrid ke shirin barin sa ya tafi wata ƙungiya a matsayin aro domin samun isasshen lokacin buga wasa.
Sai dai Aston Villa ba ita kaɗai ce ke son ɗaukar matashin ɗan wasan ba, domin Tottenham Hotspur da Manchester United ma suna zawarcin sa, wanda hakan ke nuna za a fafata sosai wajen ganin wanda zai yi nasarar samun sa hannun shi.
Tushe: @footyinsider247
More from TimesPosts

LABARI 💥 Shari'ar kuɗaɗen Manchester City na ci gaba da ɗaukar hankali.
🗞️ LABARI 💥 Shari'ar kuɗaɗen Manchester City na ci gaba da ɗaukar hankali.Wannan ya zo ne bayan wani kwamiti mai zaman kansa ya gano cewa Manchester City ta karya dokokin kuɗaɗen Premier League a…
Ay Abdullahi1 min read

Shugaban Bayern Munich ya yi magana kan batun komawar Michael Olise Real Madrid
Shugaban Bayern Munich ya yi magana kan batun komawar Michael Olise Real Madrid! Shugaban Bayern Munich, Herbert Hainer, ya bayyana cewa ƙungiyarsa ba za ta bari a tilasta mata sayar da ’yan wasanta…
Ay Abdullahi1 min read

LABARI 💥 Vinícius Junior da budurwar shi sun rabu. 💔
🗞️ LABARI 💥 Vinícius Junior da budurwar shi sun rabu. 💔 Rahotanni sun bayyana cewa tauraron Real Madrid, Vinícius Jr., da budurwar sa Virginia sun yanke shawarar kawo ƙarshen soyayyar su bisa…
Ay Abdullahi1 min read