LABARI 💥 CRISTIANO RONALDO NA ƘARA NISANTA DA KOMAWA TAWAGAR PORTUGAL.
🗞️ LABARI 💥 CRISTIANO RONALDO NA ƘARA NISANTA DA KOMAWA TAWAGAR PORTUGAL.A cewar ƴar uwar sa Elma Aveiro, yiwuwar Cristiano Ronaldo ya sake bugawa tawagar ƙasar Portugal wasa na ƙara raguwa.Elma ta…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

🗞️ LABARI 💥 CRISTIANO RONALDO NA ƘARA NISANTA DA KOMAWA TAWAGAR PORTUGAL.
A cewar ƴar uwar sa Elma Aveiro, yiwuwar Cristiano Ronaldo ya sake bugawa tawagar ƙasar Portugal wasa na ƙara raguwa.
Elma ta bayyana cewa a ganin ta, yiwuwar dawowar Ronaldo ta fi karkata ga a’a fiye da eh, sakamakon abin da ta bayyana a matsayin cin amana daga Jorge Jesus.
A halin yanzu, Ronaldo na ci gaba da fuskantar dakatar wa, yayin da iyalansa ke cikin baƙin ciki kan yadda lamarin ke tafiya.
Haka kuma, iyalan sa na ganin cewa al’ummar Portugal ba su nuna wa fitaccen ɗan wasan ƙasar isasshen yabo da godiyar da ya cancanta ba, bisa gudummawar da ya bayar wa ƙasar sa.
Shin da gaske ne muna iya ganin ƙarshen zaman Cristiano Ronaldo a tawagar ƙasar Portugal?
Tushe: RMC Sport
More from TimesPosts

LABARI 💥 Alejandro Garnacho na ƙoƙarin ganin ya koma ɗan wasan Aston Villa na dindindin, bayan ya koma ƙungiyar a matsayin aro daga Chelsea.
LABARI 💥 Alejandro Garnacho na ƙoƙarin ganin ya koma ɗan wasan Aston Villa na dindindin, bayan ya koma ƙungiyar a matsayin aro daga Chelsea. Yarjejeniyar aro ta ƙunshi damar sayen ɗan wasan na…
Ay Abdullahi1 min read

LABARI💥🟥 AN TATTAUNA KAN JAN KATIN RYAN GRAVENBERCH A WASAN LIVERPOOL DA MAN CITY!.
🗞LABARI💥🟥 AN TATTAUNA KAN JAN KATIN RYAN GRAVENBERCH A WASAN LIVERPOOL DA MAN CITY!. A gasar cin kofin duniya ta baya-bayan nan, ana iya amfani da VAR wajen sake duba katin gargadi na biyu da aka…
Ay Abdullahi2 min read

LABARI 💥Aston Villa na shirin ɗaukar matashin ɗan wasan gaba na Real Madrid, Endrick, a matsayin aro a kasuwar musayar ƴan wasa ta watan Janairu.
🗞️ LABARI 💥Aston Villa na shirin ɗaukar matashin ɗan wasan gaba na Real Madrid, Endrick, a matsayin aro a kasuwar musayar ƴan wasa ta watan Janairu.Ɗan wasan mai shekaru 20 ya samu damar buga…
Ay Abdullahi1 min read