Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

LABARI 💥 Viktor Gyökeres na son barin Arsenal a watan Janairu saboda rashin samun isasshen lokacin buga wasa, da kuma ci gaba da ƙoƙarin da ƙungiyar ke yi na ɗaukar Julián Álvarez.

LABARI 💥 Viktor Gyökeres na son barin Arsenal a watan Janairu saboda rashin samun isasshen lokacin buga wasa, da kuma ci gaba da ƙoƙarin da ƙungiyar ke yi na ɗaukar Julián Álvarez.Ɗan wasan gaban na…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

LABARI 💥 Viktor Gyökeres na son barin Arsenal a watan Janairu saboda rashin samun isasshen lokacin buga wasa, da kuma ci gaba da ƙoƙarin da ƙungiyar ke yi na ɗaukar Julián Álvarez.

Ɗan wasan gaban na Sweden bai fara ko wasa ɗaya a gasar Premier League a wannan kakar ba. Atlético Madrid na cikin ƙungiyoyin da ke son ɗaukar sa, yayin da Arsenal za ta iya amincewa da barin sa ya tafi.

Tushe: @TEAMtalk

More from TimesPosts

LABARI 💥 Viktor Gyökeres na son barin Arsenal a watan Janairu saboda rashin samun isasshen lokacin buga wasa, da kuma ci gaba da ƙoƙarin da ƙungiyar ke yi na ɗaukar Julián Álvarez. | TimesPosts