Skip to content
TimesPosts homeTimesPostsThe record, as it happens.

LABARI 💥 Vinícius Junior da budurwar shi sun rabu. 💔

🗞️ LABARI 💥 Vinícius Junior da budurwar shi sun rabu. 💔 Rahotanni sun bayyana cewa tauraron Real Madrid, Vinícius Jr., da budurwar sa Virginia sun yanke shawarar kawo ƙarshen soyayyar su bisa…

Ay Abdullahi · Admin

· 1 min read

🗞️ LABARI 💥 Vinícius Junior da budurwar shi sun rabu. 💔

Rahotanni sun bayyana cewa tauraron Real Madrid, Vinícius Jr., da budurwar sa Virginia sun yanke shawarar kawo ƙarshen soyayyar su bisa yarjejeniya tsakanin juna.

An ruwaito cewa babu wata gardama ko saɓani da ya haddasa rabuwar tasu, domin sun amince ne da kansu cewa lokaci ya yi da kowannen su zai kama gaban sa.

Wasu magoya bayan Real Madrid sun kasance suna ɗora alhakin rashin kyakkyawan salon wasan Vinícius a wannan kakar kan alaƙar soyayyarsa. Yanzu haka, wasu daga cikin su sun shiga shafukan sada zumunta suna nuna farin cikinsu bayan labarin rabuwar ta bayyana.

Tushe: @g1

More from TimesPosts