Nidal Malik Hasan - mutumin da zai kafa tarihi a dalilin yadda zai mutu.
Nidal Malik Hasan - mutumin da zai kafa tarihi a dalilin yadda zai mutu.Gwamnatin Amurka, a ranar Alhamis, ta sanar cewa za ta haska kai tsaye, yadda za a aiwatar da hukuncin kisa kan Nidal Malik…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

Nidal Malik Hasan - mutumin da zai kafa tarihi a dalilin yadda zai mutu.
Gwamnatin Amurka, a ranar Alhamis, ta sanar cewa za ta haska kai tsaye, yadda za a aiwatar da hukuncin kisa kan Nidal Malik Hasan - wani mutum da aka yanke wa hukuncin kashe mutum 13 da raunata wasu mutum 32 a cikin wani sansanin sojojin Amurka a shekarar 2009.
Rundunar sojojin Amurka ta sanar a cikin wannan makon cewa za a bindige Mista Hasan ne a bainar jama'a - wanda shi ne karon farko da za a yi haka cikin shekara 65 - bayan kalaman da Sakataren Yaƙi na Amurka Pete Hegseth yayi da ke tabbatar da haka.
Wane ne Nidal Malik Hasan?
Nidal Hasan wani tsohon sojan Amurka mai riƙe da muƙamin manjo, kuma likitan ƙwaƙwalwa ne ɗan asalin jihar Virginia.
Ya amince cewa shine ya harbe sojoji 13 da raunata wasu 32 a cikin wani asibiti da ke cikin sansanin Fort Hood na sojojin Amurka wanda ke jihar Texas ta kudancin Amurka a shekarar 2009.
Yayin shari'ar da aka yi masa a 2013, ya bayyana cewa dalilinsa na kashe sojojin shine domin kare Musulmai da ƴan ƙungiyar Taliban daga hare-haren dakarun Amurka a Afghanistan.
An dai harbi Hasan yayin da ya kai harin, kuma tun lokacin yake amfani da kujerar guragu sakamakon raunin da ya samu.
More from TimesPosts

HAƊARIN YIN JIMA'I DA MACEN DA BA KA SANI BA
HAƊARIN YIN JIMA'I DA MACEN DA BA KA SANI BA…Kada kayi gaggawar yin jima'i da macen da baka sani ba kawai saboda sha'awa tana jagorantar ka.Wani lokaci, sha'awa ta ɗan lokaci tana iya jefa mutum…
Ay Abdullahi1 min read

Portugal za ta dakatar da Cristiano bisa barin tawogar ƙasar a gasar Narions League
Portugal za ta dakatar da Cristiano bisa barin tawogar ƙasar a gasar Narions LeagueHukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Portugal ta ce ta fara ɗaukar matakan hukunta shahararren ɗan wasan ƙasar, Cristiano…
Ay Abdullahi1 min read

Elon is so desperate to bring Starlink to India. On the surface its the market of 1.5 billion people. Under the surface kuma that does not looks to be the real motive at all.
Elon is so desperate to bring Starlink to India. On the surface its the market of 1.5 billion people. Under the surface kuma that does not looks to be the real motive at all.The US wants to…
Ay Abdullahi1 min read