Portugal za ta dakatar da Cristiano bisa barin tawogar ƙasar a gasar Narions League
Portugal za ta dakatar da Cristiano bisa barin tawogar ƙasar a gasar Narions LeagueHukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Portugal ta ce ta fara ɗaukar matakan hukunta shahararren ɗan wasan ƙasar, Cristiano…
Ay Abdullahi · Admin
· 1 min read

Portugal za ta dakatar da Cristiano bisa barin tawogar ƙasar a gasar Narions League
Hukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Portugal ta ce ta fara ɗaukar matakan hukunta shahararren ɗan wasan ƙasar, Cristiano Ronaldo bayan ya bar tawogar ƙasar a gasar Narions League ba tare da izini ba.
A sabo da hakane hukumar ta dakatar da shi daga bugawa ƙasar wasanni har sai an kammala bincike da kuma ɗaukar hukunci a kan sa.
Dama kuma shi Ronaldo din ne ya ce za a iya hukunta shi a bayanin da ya yi bayan ya bada hakuri kan barin tawogar ƙasar da ya yi.
More from TimesPosts

HAƊARIN YIN JIMA'I DA MACEN DA BA KA SANI BA
HAƊARIN YIN JIMA'I DA MACEN DA BA KA SANI BA…Kada kayi gaggawar yin jima'i da macen da baka sani ba kawai saboda sha'awa tana jagorantar ka.Wani lokaci, sha'awa ta ɗan lokaci tana iya jefa mutum…
Ay Abdullahi1 min read

Elon is so desperate to bring Starlink to India. On the surface its the market of 1.5 billion people. Under the surface kuma that does not looks to be the real motive at all.
Elon is so desperate to bring Starlink to India. On the surface its the market of 1.5 billion people. Under the surface kuma that does not looks to be the real motive at all.The US wants to…
Ay Abdullahi1 min read

Wani mutum mai suna Hitler Mussolini Simeon Flores ya lashe zaɓen magajin gari a ƙasar Peru
Wani mutum mai suna Hitler Mussolini Simeon Flores ya lashe zaɓen magajin gari a ƙasar Peru.Mutumin ɗan takarar wata jam'iyya mai suna Ahora Nación ne, wanda aka zaɓa a garin Queropalca - wani yanki…
Ay Abdullahi1 min read